THE IMPORTANCE OF HELP IN ISLAM !!
بسم الله الرحمن الرحيم
IN THE THE NAME OF THE THE BENEFICIANT OF THE MERCIFUL
In fact, God Almighty has promised to help His servants who believe that they will receive special protection from Him.
That is why you see God explaining in the Holy Qur'an about the importance of help, but in his religion or among his servants.
The Prophets and Messengers were encouraged to give gifts and charity in order to receive rewards in this world and the hereafter.
In this age that we are in, we are in trouble and hardships that afflict the nation, so it is time for God to bless everyone, especially those with good character, to get blessings in this world and the hereafter.
THANKS FOR VISITING THIS SITE, WE HOPE YOU WILL CONTRIBUTE TO US IN THE FUTURE.
THANK YOU VERY MUCH, AND BEST OF LUCK.
Da Sunan Allah Ubangiji, Mai Rahama Mai Jinkai.
Hakika Allah Ubangiji Yayi Alkawarin Taimako Ga Bayinsa Masu Imani Dabasu Kariya Ta Musamnan Daga Garesa.
Wannan Yasa Zaka/ki ga Allah Yana bayani A Cikin Al'qur'ani Mai Girma gameda Muhimmancin Taimako, Imma A Cikin addini sa Ko A Tsakanin Bayinsa.
Annabawa Da Manzanni Sun Kwadaitarda Yin Alheri Sadaka Domin Samun Rabauta Duniya Da Lahira.
A Wannan Zamanin Muna Cikin Kunci Da Wahala Dayake addabar Al'umma , Saboda Haka Damace Allah Ubangiji Yaba Kowa Musamnan Masu Hali Domin Samun Rabauta Duniya Da Lahira.
MUNGODE DA ZIYARTAR WANNAN SHAFI NAMU FATAN ZAKUCI GABA DA BAMU GUDUMMAWA.
MUNGODE KWARAI FATAN ALHERI GAREKU.
Comments
Post a Comment