WE CRIED BECAUSE OF HIS LOSS.

 بسم الله الرحمن الرحيم 

IN THE NAME OF ALLAH THE BENEFICIANT OF THE MERCIFUL 


   God the Lord has created some servants from among the people who because of their importance, like some of God's creatures cry when they return to their Lord.


   They did a good deed, may God bless them with grace in their lives.


   If we look at those who tried to bring this religion to us, may God bless their lives, and may God speak about them in the Holy Qur'an, they are the Companions of the Messenger of God (S.A.W).

   I WISH THE LORD GOD HAS MERCY TO US AND THOSE WHO BRING US RELIGION.

   THANK YOU FOR VISITING THIS WEBSITE, AND WE HOPE YOU WILL CONTINUE TO CONTRIBUTE ANYTIME.





Da  Sunan Allah Ubangiji Mai Rahama Mai Jinkai.


Allah Ubangiji Ya Yalicci Wasu Bayi Daga Cikin Mutane Wadanda Saboda Muhimmancin Da Suke Dashi, Mutane Dama Wasu A Cikin Halittun ALLAH Suna Kuka A Yayinda Suka Koma Zuwa Ubangijinsu.


Aikin Kirki Sukayi Alheri Suka Aikata, Ubangiji Allah Yasa Albarka Cikin Rayuwar Su.


Idan Muka duba Wadanda Suka Yi kokari Wannan Addini Ya Iso Garemu, Allah Yasa Albarka A Rayuwar Su , Har Allah Ya yi Maganar su A Cikin Al'qur'ani Mai Girma Sune Sahabbai Na Manzon Allah (S.A.W).


FATAN UBANGIJI ALLAH YAYIMANA RAHAMA DA WADANDA SUKA KAWO WANNAN ADDINI ZUWA GAREMU.


MUNGODE DA ZIYARTAR WANNAN SHAFI NAMU FATAN ZAKUCI GABA DA BAMU GUDUMMAWA.

Comments

Popular posts from this blog

SEVEN FEATURES OF THE PEOPLE OF PARADISE

THE IMPORTANCE OF GRATITUDE IN ISLAM