THE DANGER OF BAD PEOPLE IN ISLAM

 بسم الله الرحمن الرحيم 

IN THE NAME OF ALLAH THE BENEFICIANT OF THE MERCIFUL 



   Indeed, Almighty God has forbidden taking people's words, don't say that, do that so as not to mislead the lovers.

   There is the punishment of the grave and the fire of hell for anyone who commits this bad behavior by creating hatred and enmity between the servants of God.

   This tragedy is like rain at night, among the community.


   God made us fit.

   THANK YOU FOR VISITING THIS SITE, AND WE HOPE YOU WILL CONTINUE TO GIVE US YOUR CONTRIBUTION ANYTIME.




Da Sunan Allah Ubangiji Mai Rahama Mai Jinkai


Hakika Allah Madaukakin Sarki Yayi Hani Gameda Daukar Maganganun Mutane, Kadauki Maganar Wannan Ka Kaima Wannan Domin Kabata Tsakanin su.


Akwai Sakamakon Azabar Kabari Da Wutar Jahannama GA Dukkan Wadanda Suke Aikata Wannan Mumunan Dabi'a Ta Kulla Kiyayya Da Gaba A Tsakanin Bayin ALLAH.


Wannan Masifa Tazama Ruwan Dare, A Tsakanin Mutane Wasu Sun Mayarda Ita Sana'arsu. 

Fatan Ubangiji Allah Yashiryar Damu Dasu Baki Daya.


MUNGODE DA ZIYARTAR WANNAN SHAFI NAMU FATAN ZAKUCI GABA DA BAMU GUDUMMAWA.

FATAN ALHERI GAREKU 

Comments